Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutane biyar sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru…
Author: Abbass Abdurrahman
Gahugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya (EFCC), Olanipekun Olukoyede, ya musanta cewa binciken da ake wa…
Wasu ’yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kashe wani soja da jami’in Hukumar NSCDC a garin Udeku, yankin…
Gwamnatin Jihar Kogi ta sanar da rasuwar wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar APC guda uku a jihar. Mutanen da suka rasu…
Kungiyar SERAP ta shigar da kara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan Hukumar Zabe ta Kasa (INEC),…
Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta yi kira ga ’yan ƙasarta da ke Venezuela da su gaggauta ficewa daga ƙasar. Ta…
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya dawo Najeriya bayan shafe makonni yana…
Rundunar ’yan sandan jihar Nasarawa ta cafke wasu mutum biyu da ake zargin ’yan fashi da makami ne tare da…
Ma’aikatar Lafiya da Jin Dadin Jama’a ta Tarayya ta umarci dakatar da biyan albashin mambobin kungiyoyin JOHESU da Assembly of…
Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) a jihar Bauchi ta tabbatar da mutuwar fasinjoji 9, yayin da mutane 10 suka…
