Browsing: Addini
Malaman addinin Musulunci da shugabannin addini sama da 500 daga jihohi 19 na Arewacin Najeriya da Abuja sun bayyana goyon…
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata, 25 ga Agusta 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Maulidin Annabi Muhammad SAW. Ministan…
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ƙayyade Naira miliyan 7,672,822 a matsayin kuɗin kujerar Hajjin shekarar 2027. Daraktan-Janar…
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano za ta baza jami’anta domin tabbatar da tsaro a wuraren da za a gudanar da…
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana yau Juma’a, 14 ga Agusta, 2026, a matsayin ranar 1 ga watan…
Gwamnatin Iran ta sanar da rufe babban birnin ƙasar, Tehran, a ranar Talata 7 ga watan Yuli, domin sauƙaƙa gudanar…
Babbar Kotun Jihar Kano mai sauraron ƙorafe-ƙorafen ɗaukaka ƙara ta saurari ƙarar da Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya shigar, yana…
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta sanar da kammala jigilar alhazan Najeriya sama da 38,000 da suka gudanar da aikin…
Sarkin Musulmi kuma Shugaban Ƙungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI), Muhammad Sa’ad Abubakar, tare da Ƙungiyar Limaman Katolika ta Najeriya (CBCN),…
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana aniyarta na kashe kimanin Naira biliyan 1.5 domin gudanar da shirin Auren Gata, wanda aka…
