Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kashe wani babban kwamanda a kungiyar Boko Haram tare da wasu mayakan kungiyar 10…
Author: Abbass Abdurrahman
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta ce mutum 80 daga cikin masu ibada da aka sace sun koma gidajensu lafiya,…
Allah ya yi wa fitaccen malamin addini, Sheikh Usman Kusfa Zaria wanda aka fi sani da Rigi-rigi, rasuwa a daren…
Jagoran jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, na jinkirta komawarsa jam’iyyar ADC ne sakamakon rashin tabbacin cewa tsohon gwamnan Anambra, Peter…
Manyan jam’iyyun adawa ciki har da ADC, Labour Party da NNPP sun nuna damuwa kan jinkiri da rashin gaggawa daga…
Gwamnatin Jihar Bauchi na duba yiwuwar kafa doka da za ta hana mata haihuwa a gida, sakamakon karuwar haɗarin mutuwar…
Wani lamari mai tayar da hankali ya faru a unguwar Dorayi da ke Kano, inda wasu matasa suka kashe wani…
Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da cewa ’yan ta’adda sun ƙone mutane huɗu da ransu a gidajensu a ƙauyen Gwargwabe…
Rundunar sojojin Operation HADIN KAI ta sanar da hallaka wani babban kwamandan ISWAP mai suna Julaibib a Jihar Borno. Hakan…
Gwamnatin Jihar Kano ta karyata jita-jitar da ke yawo cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin tsige Sarkin Kano, Muhammadu…
