Dakarun rundunar ɗguiwa ta arewa maso gabas, Operation HADIN KAI, sun kama wata mata ’yar shekara 65 da haihuwa bisa…
Author: Abbass Abdurrahman
kwamishinan Kimiyya da fasaha a gwamnatin Jihar Kano, Yusuf Kofar Mata, ya sanar da saukarsa daga muƙaminsa, yana danganta matakin…
Wani babban jigo a jam’iyyar APC, Henry Idahagbon, ya ce tsarin siyasar uban gida wata mummunar ƙirƙira ce ta ’yan…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sallami Mai Ba Shi Shawara Kan Harkokin Siyasa, Sunusi Surajo Kwankwaso, daga muƙaminsa.…
Madugun tafiyar Kwankwasiyya kuma Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ayyana ranar 23 ga watan Janairu…
Rundunar ƴansandan Jihar Jigawa ta tabbatar da kama wata amarya bisa zargin kashe angonta mako guda bayan aurensu a ƙauyen…
Shugaban jam’iyyar APC a jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas Sanusi, ya ce jam’iyyarsu a shirye take wajen karɓar Gwamna Abba…
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta yi kakkausar suka kan ficewar Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf daga jam’iyyar,…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa daga Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP). An bayyana hakan…
Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya sake rushewa a ranar Alhamis, lamarin da ya jefa sassan Najeriya cikin duhu…
