Farashin gas din girki ya ƙaru sosai a sassan Najeriya, inda kilo ɗaya kai har ₦2,000 zuwa ₦3,000 a wasu…
Author: Abbass Abdurrahman
Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Ƙasa (NERC) ta bayyana cewa kamfanonin rarraba wutar lantarki 11 sun yi asarar kusan…
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya baiwa ma’aikatan jinya da malaman makaranta 72 gidaje a ƙaramar hukumar Mafa,…
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi majalisar dokoki ta ƙasa ta amince da sabon bashin da yake so ya…
Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya sauka daga muƙaminsa bayan kusan shekaru goma…
Gwamnatin Jihar Bayelsa ta ce ta kammala sayen jirage biyu domin farawa da gudanar da jigilar kasuwanci daga filin jirgin…
A karon farko bayan dakatar da ita na tsawon watanni shida, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta halarci zaman majalisar dattawan Najeriya…
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Jigawa ta samu nasarar kama mutane 153 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban, tare…
Gwamnatin Jihar Kwara ta bayyana cewa ba gaskiya ba ne labaran da ke yawo cewa ‘yan bindiga sun karɓe iko…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) da ta sake rage kuɗin aikin Hajjin…
