Ƙungiyar Manchester United ta kori mai horas da ƴan wasanta, Ruben Amorim, bayan ƙungiyar ta yi samu naƙasu a gasar…
Author: Abbass Abdurrahman
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi gargaɗi ga Iran cewa za ta fuskanci mummunan sakamako idan aka ci gaba da…
Shugabannin siyasa Peter Obi da Rabiu Kwankwaso na nazarin yin haɗin gwiwa don kalubalantar tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar…
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya, NiMet, ta yi hasashen cewa za a samu hazo da guguwa da hasken rana…
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ayyana Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, a matsayin shugaban jam’iyyar a…
Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci a mayar da Kwamishinan Kuɗi na Jihar Bauchi, Yakubu Adamu, zuwa gidan gyaran…
Majalisar Ɗinkin Duniya (UN) ta ce cutar sankarar mahaifa cuta ce da za a iya rigakafinta kuma a warkar da…
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta karɓi jimillar ƙorafe-ƙorafe 12,446 daga al’ummar jihar a ƙananan hukumomi 44,…
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana zargin da EFCC ke yi wa gwamnatinsa kan tallafa wa ta’addanci a matsayin…
Kotun Tarayya da ke Abuja ta amince da bayar da beli ga Kwamishinan Kuɗin Jihar Bauchi, Yakubu Adamu, a kan…
