Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya sauka daga muƙaminsa bayan kusan shekaru goma…
Author: Abbass Abdurrahman
Gwamnatin Jihar Bayelsa ta ce ta kammala sayen jirage biyu domin farawa da gudanar da jigilar kasuwanci daga filin jirgin…
A karon farko bayan dakatar da ita na tsawon watanni shida, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta halarci zaman majalisar dattawan Najeriya…
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Jigawa ta samu nasarar kama mutane 153 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban, tare…
Gwamnatin Jihar Kwara ta bayyana cewa ba gaskiya ba ne labaran da ke yawo cewa ‘yan bindiga sun karɓe iko…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) da ta sake rage kuɗin aikin Hajjin…
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya amince da fitar da kudi naira biliyan 2.321 domin biyan hakkokin fansho, kudin…
Shekara guda bayan ambaliyar ruwa ta mamaye Maiduguri, babban birnin jihar Borno, dubban mutane da bala’in ya shafa har yanzu…
Aƙalla mutane 4,778 ne suka rasa rayukansu sakamakon barkewar cutar kwalara a Najeriya tsakanin shekarar 2020 zuwa 2024, bisa ga…
Gwamnatin Najeriya na iya samun har Naira tiriliyan ɗaya duk shekara daga sabon harajin ribar jarin (CGT) na kashi 30%…
