An tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan a kasar Saudiyya, abinda ke nuna cewa gobe Laraba 18 ga Fabrairu, 2026…
Author: Abbass Abdurrahman
Cibiyar Yaƙi da Cututtuka ta Kano (Kano Centre for Disease Control) ta tabbatar da mutuwar mutum ɗaya tare da kamuwar…
Kashim Shettima, Mataimakin Shugaban Najeriya, ya karɓi gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, cikin jam’iyyar APC a hukumance, a wani gagarumin…
Hukumar kula da jin daɗin alhazai ta jihar Bauchi State ta roƙi Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudi Arabia da…
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta shigar da ƙara a gaban kotu kan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, bisa zargin katsalandan…
Nigerian Supreme Council for Islamic Affairs ta buƙaci al’ummar musulmi a faɗin Najeriya da su fara duban jinjirin watan Ramadan…
Wata mummunar gobara ta tashi a Kasuwar Singer da ke Kano, inda ta lalata dukiyoyi da darajarsu ta haura naira…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi alƙawarin haɗa kan dukkan ƴan siyasar jihar tare da yin gargadi kan…
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa mai zaman kanta ta Najeriya, INEC, ta ce ta fara tattaunawa da masu ruwa da tsaki…
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya, ta ayyana ranar 20 ga Fabrairu, 2027 domin gudanar da zaɓen shugaban ƙasa…
