Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa yana iya janye burinsa na tsayawa takarar shugaban ƙasa a 2027…
Author: Abbass Abdurrahman
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya tsige dukkan kwamishinoni da sauran manyan jami’an gwamnati da ke cikin gwamnatinsa, bisa ga…
Ƙungiyar Likitoci ta Najeriya (NARD) ta koka kan ƙarancin likitoci a ƙasar, inda ta bayyana cewa lissafi da aka gudanar…
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana rashin jin daɗinsa kan janyewar jami’an ‘yan sanda daga jerin gwanon bikin cikar…
Gwamnatin Jihar Gombe ta sanar da fara aiwatar da dokar hana kiwo da daddare da kuma takaita zirga-zirgar makiyaya tsakanin…
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da dakatar da fitaccen malamin addini, Sheikh Lawan Shuaibu Triumph, daga ci gaba da gudanar…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, a jawabinsa na zagayowar cikar Najeriya shekara 65 da samun ‘yancin kai, ya ce gyare-gyaren…
