Ministan Harkokin Waje, Ambasada Yusuf Tuggar, ya bayyana cewa Najeriya ce ta samar da bayanan sirri (intelligence) da suka kai…
Author: Abbass Abdurrahman
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana matuƙar alhini da girgiza bisa rasuwar ‘yan majalisar dokokin jihar guda biyu,…
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin ƙara tsaurara matakan tsaro…
Ƙungiyar ‘Yan Jaridar Yanar Gizo ta Jihar Kano ta bayyana matuƙar alhini da jimami kan rasuwar ‘yan majalisar dokokin jihar…
Ɗan Majalisar Dokokin Jihar Kano mai wakiltar ƙaramar hukumar Birnin Kano, Alhaji Sarki Aliyu Daneji, ya rasu. Rasuwar tasa ta…
Hukumar Zaɓen Najeriya Mai Zaman Kanta (INEC) ta bayyana cewa ba za ta amince da Kabiru Tanimu Turaki a matsayin…
Wasu jami’an rundunar tsaro ta NSCDC sun tsere domin tsira da rayukansu bayan wani mummunan hari da wasu ƴan bindiga…
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin ƙarshe na kwace manyan filaye biyu da aka tanada…
Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bukaci Kwamishinan ’Yansandan Jihar Kano…
Ƙungiyar Haƙar Ma’adanai ta China a Najeriya ta musanta rahotannin da ke zargin cewa kamfanonin China na kutsawa harkar ma’adanai…
