Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da buƙatar rundunar ‘yan sandan Najeriya da take neman a…
Browsing: Featured
Mataimakin Shugaban Sashen Mai da Iskar Gas na Kamfanin Dangote, Devakumar Edwin, ya bayyana cewa sau 22 aka yi ƙoƙarin…
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya karyata rahotannin da ke cewa wasu shugabannin jam’iyyar PDP suna matsa masa…
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Lagos ta gano wayoyi 75 da kwamfutoci 5 da wasu barayi suka ajiye yayin da…
Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya ta sanar da nadin CP Dantawaye Miller a matsayin sabon Kwamishinan ’Yan Sandan Abuja,…
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ta sake jaddada cewa samar da isasshen kudade ga jami’o’in gwamnati ne kadai mafita…
Jam’iyyar PDP ta caccaki gwamnoninta da suka sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC, tana zarginsu da son kai da kwaɗayi, tare…
Wasu ‘yan bindiga sun kai mummunan hari a yankin Tsafe na Jihar Zamfara, inda suka kashe jami’an tsaro guda takwas,…
Hukumar Alhazan Najeriya (NAHCON) ta bayyana damuwa kan matakin da hukumomin Saudiyya suka ɗauka na rage wa Najeriya kaso mai…
Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bukaci a samar da dokokin da zasu taimaka wajen amfani da kafafen sada…
