Gwamnatin Najeriya na iya samun har Naira tiriliyan ɗaya duk shekara daga sabon harajin ribar jarin (CGT) na kashi 30%…
Browsing: Featured
Firaiministan Faransa, Sébastien Lecornu, ya ajiye muƙaminsa ƙasa da kwana ɗaya bayan ƙaddamar da ƴan majalisar zartarwarsa, a wani lamari…
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Isra’ila ta amince da janye dakarunta daga wasu sassa na Zirin Gaza a…
Fitaccen ɗan jarida, Malam Aliyu Abubakar Getso, ya rasu a safiyar ranar Lahadi 05 ga Oktoba. Rahotanni daga majiyoyi daban-daban…
Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya ta gargadi al’ummar Najeriya cewa za a iya samun ruwan sama mai yawa da zai haifar…
Kamfanin Dangote ya bayyana shirinsa na sake tura injiniyoyin da aka sallama daga matatar man sa zuwa sauran sassan kasuwancinsa,…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa bai taɓa ƙoƙarin sauya addinin matarsa, Sanata Oluremi Tinubu, daga Kiristanci zuwa…
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa (FRSC) ta kama direbobin motoci fiye da 250 a Babban Birnin Tarayya Abuja cikin kwanaki…
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya bayyana mamakinsa kan yadda Muhammadu Buhari bai kawo ƙarshen matsalar Boko Haram ba duk…
Masana harkar noma sun bayyana cewa mutane biyu cikin kowace goma sha ɗaya a Najeriya na fama da yunwa a…
