Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya sallami Kwamishinan Tsaron Cikin Gida da Harkokin Cikin Gida, Alhaji Ibrahim Gambo Galadima, daga…
Browsing: Featured
Gwamnatin Tarayya ta amince da sake buɗe iyakar Tsamiya da ke jihar Kebbi zuwa Jamhuriyar Benin domin bunƙasa kasuwancin ketare.…
Mazauna yankin Woro da ke ƙaramar hukumar Kaiama a jihar Kwara sun tsere zuwa makwabciyar jihar Niger bayan wani mummunan…
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun kashe jami’an tsaro uku tare da yin garkuwa da mutum 11, ciki…
Wata ƙungiya mai suna Kwankwaso Support Group 2027 ta ba da shawarar tsayar da tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi, tare…
Hukumomin Jihar Plateau sun tabbatar da bullar cutar zazzabin Lassa a ƙananan hukumomi bakwai, inda aka samu mutum 11 da…
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya isa Jihar Kwara a ranar Asabar domin ziyartar ƙauyen Woro da ke Ƙaramar Hukumar…
Gwamnatin Tarayya tare da Gwamnatin Jihar Borno sun kammala dawo da ’yan gudun hijirar Najeriya daga Kamaru, inda mutane 680…
Ƙasar Amurka ta yi kakkausar suka kan harin da ya kashe mutane da dama a yankunan Woro da Nuku da…
Shugaban ƙungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, ya shigar da ƙara a gaban Kotun Ɗaukaka Ƙara kan hukuncin ɗaurin rai-da-rai da kotun…
