About Us (Game da Mu)
Bechi Hausa News jarida ce wadda aka ƙirƙira domin kawo muku labarai cikin harshen Hausa cikin sauri, gaskiya da sahihanci.
Muna mai da hankali wajen kawo muku labarai daga fannoni daban-daban kamar:
-
Siyasa
-
Nishadi
-
Tsaro
-
Lafiya
-
Addini
-
Wasanni
Manufarmu ita ce:
-
Tabbatar da cewa harshen Hausa ya samu cikakken wakilci a duniyar labaran yanar gizo.
-
Ba da damar samun bayanai cikin harshen da kowa zai fahimta cikin sauƙi.
-
Kawo rahotanni na musamman da ke da tasiri a rayuwar al’umma.
Mun kuduri aniyar samar da sahihan bayanai ba tare da son zuciya ba, tare da amfani da harshen Hausa domin sauƙaƙa fahimtar al’umma gaba ɗaya.
