Featured Gidaje 20 Da Ake Zargina a Kansu Ba Nawa Bane Ne Waɗanda Mahaifinmu Ya Bar Mana Gado Ne – Abba KyariAbbass AbdurrahmanNovember 6, 2025 Tsohon mataimakin kwamishinan ’yan sanda da aka dakatar, Abba Kyari, ya bayyana a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja…