Featured Borno 2025: Ƴar Kano Ta Zama Gwarzuwar Shekara a Gasar Karatun Alƙur’ani ta ƘasaAbbass AbdurrahmanDecember 20, 2025 Hafsat Muhammad Sada daga Jihar Kano ta zama gwarzuwar shekara a ɓangaren mata a Gasar Karatun Alƙur’ani Mai Girma ta…