Featured Najeriya Ta Karɓi Harajin Naira Tiriliyan 22.59 a Cikin Wata 9 – FIRSAbbass AbdurrahmanOctober 27, 2025 Shugaban Hukumar Haraji ta Ƙasa (FIRS), Dakta Zacch Adedeji, ya bayyana cewa hukumar ta samu gagarumar nasara wajen tara haraji…