Featured Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Harajin Kashi 15% Kan Fetur Ɗin Da Aka Shigo Da Shi ƘasarAbbass AbdurrahmanNovember 13, 2025 Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin aiwatar da harajin kashi 15 cikin 100 kan shigo da man fetur da dizal…