Featured Gwamnatin Kebbi Ta Ware Naira Biliyan 4 Domin Gyaran Manyan Asibitoci a JiharAbbass AbdurrahmanOctober 16, 2025 Gwamnatin Jihar Kebbi ta amince da kashe sama da Naira biliyan 4.05 domin gyaran asibitoci guda bakwai a fadin jihar.…