Featured Hukumar Kwastam Ta Gargadi Masu Neman Aiki a Hukumar Da Su Guji Labaran Ƙarya Da Ake YaɗawaAbbass AbdurrahmanOctober 11, 2025 Hukumar Kwastam ta Nijeriya (NCS) ta yi gargaɗi ga masu neman aiki a hukumar a zangon daukar ma’aikata na 2025…