Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanya hannu kan dokar kasafin kuɗin shekarar 2026 da aka gyara, mai jumillar…
Author: Abbass Abdurrahman
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da kama wani mutum da ake zargin ɗan kunar baƙin wake ne a Jihar Borno,…
Hukumar Kiyaye Afkuwar Haɗurra ta Ƙasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutane 18 sakamakon mummunan hatsarin mota da ya faru…
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour a zaɓen 2023, Peter Obi, ya sanar da sauya sheƙarsa zuwa jam’iyyar…
Hon. Abdullahi Zubairu Abiya ya bayyana a matsayin Mukaddashin Shugaban Jam’iyyar NNPP a Jihar Kano, biyo bayan tsige tsohon shugaban…
Sojojin rundunar sojin ƙasa na shiyya ta 6, tare da haɗin gwiwar sauran hukumomin tsaro, sun samu manyan nasarori a…
Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) ta fitar da sanarwar gargadi ga ‘yan Najeriya kan yaduwar kwaroron…
Wata babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami SAN, tare da…
Shugabannin jam’iyyar NNPP na mazaɓar Gargari a Karamar Hukumar Dawakin Tofa sun sanar da dakatar da Shugaban Jam’iyyar na jihar…
Layin wutar lantarki na ƙasa (National Grid) ya rushe a ranar Litinin, inda hakan ya jefa sassa da dama na…
