Akalla mutane biyu ne aka tabbatar sun mutu yayin da wasu takwas suka jikkata sakamakon harin da mayakan Boko Haram…
Author: Abbass Abdurrahman
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta gargadi Gwamnatin Tarayya kan abin da ta kira rashin adalci na son kai, tare…
Matatar Dangote ta ƙara farashin man fetur daga naira 774 zuwa naira 874 kan kowacce lita, matakin da ya jawo…
Kwamishinan Ruwa na Kano Hon. Umar Haruna Doguwa ya mika takardar murabus daga mukaminsa a ranar Litinin, 2 ga Maris,…
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce ƙasarsa na da isassun makaman yaƙi da za a iya amfani da su “har…
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC) ta bayyana jerin…
Ɗan tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, wato Adamu Atiku Abubakar, ya yi murabus daga muƙaminsa na Kwamishinan Ayyuka da…
Aƙalla mutum huɗu ne suka mutu a wani turmutsutsu da ya faru yayin rabon sadakar azumin Ramadan a unguwar Kofar-Guga…
Shugaban INEC, Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya ce hukumar ba za ta iya tabbatar da cikakken zaɓe ɗari bisa ɗari…
Hukumomin Saudi Arabia sun tabbatar da harin jirage marasa matuƙa kan matatun mai, inda aka samu tashin wuta. Sun…
