Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kuduri aniyar kawo karshen ta’addanci a Najeriya tare da inganta…
Author: Abbass Abdurrahman
Hukumar Kiyaye Afkuwar Haɗura Ta Ƙasa (FRSC) reshen Abuja ta bayyana cewa ta kama direbobi fiye da 27,000 saboda karya…
Tsohon mataimakin kwamishinan ’yan sanda da aka dakatar, Abba Kyari, ya bayyana a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja…
An rawaito cewa rundunar sojin Amurka ta tsara yiwuwar kai hare-haren sama a Najeriya sakamakon umarnin da Shugaba Donald Trump…
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma dattijon ƙasa, Malam Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa ya kai shekaru 70 cikin natsuwa da…
Wasu ƙungiyoyin addini da suka haɗa da Interfaith Partners for Peace and Development, Fityanul Islam, Tijjaniyya Youth Enlightenment Foundation da…
Majalisar Dattawa ta samu sabuwar buƙata daga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu domin amincewa da ɗaukar rancen N1.15 tiriliyan daga…
Gwamnatin Tarayya ta mika gidaje 100 masu dakuna biyu ga wasu zawarawa a Rigachikun, Jihar Kaduna, a ƙarƙashin shirin Family…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya jaddada kira ga ‘yan ƙasa da su kwantar da hankulansu, yana mai tabbatar da…
A Cigaban rikicin da ya biyo bayan zanga-zangar da aka ce an shirya yi a Lagos, Kwamishinan ‘Yan Sandan jihar…
