Featured CBN Ya Fitar Da Dala Biliyan 1.25 Don Shigo Da Man Fetur Duk Da Samuwar Matatar DangoteAbbass AbdurrahmanOctober 27, 2025 Babban Bankin Najeriya (CBN) ya fitar da dala biliyan 1.259 a watanni uku na farko na shekarar 2025 domin tallafa…