Ƙarin Bayani

Disclaimer (Ƙarin Bayani)

  • Duk wani labari da aka wallafa a Bechi Hausa News an samo shi ne daga tushe amintattu. Amma ba mu bada tabbacin cewa duk bayanan suna da cikakken inganci ko sabo a kowane lokaci ba.

  • Bechi Hausa News ba ya ɗaukar alhakin kowanne irin hasara da ta taso daga amfani da bayanan shafin.

  • Hanyoyin haɗi (links) zuwa wasu shafuka na waje suna iya kasancewa a shafin, amma ba mu da alhaki kan abun cikin waɗancan shafukan.

Exit mobile version