Privacy Policy (Manufar Sirri)
-
Muna tattara bayanai na masu amfani da shafinmu kamar adireshin imel idan kuka yi rijista ko kuka cike fom.
-
Muna amfani da waɗannan bayanai ne kawai don kyautata sadarwa da inganta ayyukanmu.
-
Ba mu sayar da bayanan ku ko miƙa su ga wani ɓangare na uku ba tare da izinin ku ba.
-
Muna amfani da kukis (cookies) don gane abubuwan da masu amfani ke so, domin inganta shafin.

