Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya tabbatar wa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, cewa jam’iyyar…
Browsing: APC
Wani babban jigo a jam’iyyar APC, Henry Idahagbon, ya ce tsarin siyasar uban gida wata mummunar ƙirƙira ce ta ’yan…
Shugaban jam’iyyar APC a jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas Sanusi, ya ce jam’iyyarsu a shirye take wajen karɓar Gwamna Abba…
Jam’iyyar APC ta fuskanci sabon rikici game da makomar Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima gabanin zaɓen 2027, bayan cire hotonsa…
Jam’iyyar APC ta sanar da cewa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai karɓi katin zama mamba na jam’iyyar…
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya dawo Najeriya bayan shafe makonni yana…
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ayyana Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, a matsayin shugaban jam’iyyar a…
Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Kiru/Bebeji a Kano, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya tabbatar da komawarsa jam’iyyar APC, bayan watanni biyu…
Jam’iyyar APC mai mulki ta samu gagarumar nasara a Majalisar Wakilan Tarayya bayan da wasu ‘yan majalisa guda shida suka…
Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, na iya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC, in ji mai ba shi shawara…
