Browsing: Siyasa
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sallami Mai Ba Shi Shawara Kan Harkokin Siyasa, Sunusi Surajo Kwankwaso, daga muƙaminsa.…
Madugun tafiyar Kwankwasiyya kuma Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ayyana ranar 23 ga watan Janairu…
Shugaban jam’iyyar APC a jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas Sanusi, ya ce jam’iyyarsu a shirye take wajen karɓar Gwamna Abba…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa daga Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP). An bayyana hakan…
Jam’iyyar APC ta fuskanci sabon rikici game da makomar Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima gabanin zaɓen 2027, bayan cire hotonsa…
Jam’iyyar APC ta sanar da cewa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai karɓi katin zama mamba na jam’iyyar…
Fitaccen mai rajin kare haƙƙin ɗan Adam kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Omoyele Sowore, ya yi watsi da bullar…
Abubakar Atiku Abubakar (Abba), ɗan tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Atiku Abubakar, ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC, inda ya…
Gwamnatin Jihar Kogi ta sanar da rasuwar wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar APC guda uku a jihar. Mutanen da suka rasu…
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya dawo Najeriya bayan shafe makonni yana…
