Browsing: Siyasa
Manyan jam’iyyun adawa ciki har da ADC, Labour Party da NNPP sun nuna damuwa kan jinkiri da rashin gaggawa daga…
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa kuma jagoran jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce yana da yaƙinin…
Kwamishinan Tsaron Cikin Gida da Ayyuka na Musamman na Jihar Kano, Ibrahim Umar, ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon ficewar…
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya tabbatar wa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, cewa jam’iyyar…
kwamishinan Kimiyya da fasaha a gwamnatin Jihar Kano, Yusuf Kofar Mata, ya sanar da saukarsa daga muƙaminsa, yana danganta matakin…
Wani babban jigo a jam’iyyar APC, Henry Idahagbon, ya ce tsarin siyasar uban gida wata mummunar ƙirƙira ce ta ’yan…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sallami Mai Ba Shi Shawara Kan Harkokin Siyasa, Sunusi Surajo Kwankwaso, daga muƙaminsa.…
Madugun tafiyar Kwankwasiyya kuma Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ayyana ranar 23 ga watan Janairu…
Shugaban jam’iyyar APC a jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas Sanusi, ya ce jam’iyyarsu a shirye take wajen karɓar Gwamna Abba…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa daga Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP). An bayyana hakan…
