An tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan a kasar Saudiyya, abinda ke nuna cewa gobe Laraba 18 ga Fabrairu, 2026 shi ne 01 ga watan Ramadan 1447.
Wata ne na rahama, gafara, da tarin lada mai yawa ya zo mana.
Allah Ya karɓi azuminmu, sallolinmu, da sauran ayyukan alheri, Ya kuma ba mu ƙarfi da ikon cin moriyar wannan wata mai albarka. 🤲


