Browsing: Siyasa
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya shiga jam’iyyar ADC…
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da rusa dukkan mambobin Majalisar Zartarwa ta jihar nan take. Matakin…
Jam’iyyar Peoples Democratic Party ta faɗa cikin rikici yayin da shugabannin jihohinta suka rabu kan taron ƙasa da za a…
Manyan shugabannin Majalisar Dokoki ta Ƙasa, ciki har da Godswill Akpabio da Tajudeen Abbas, sun taya Shugaban Ƙasa Bola Ahmed…
Jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, na shirin komawa jam’iyyar ADC a ranar Litinin, kamar yadda majiyoyi suka…
Ƙungiyar Kwankwasiyya ta sanar da cewa Mataimakin Gwamnan Jihar Kano ya miƙa murabus daga mukaminsa, a wani mataki da ta…
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa ba zai tsaya takarar shugaban kasa ko wata kujera ba a…
Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin gwamnan Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya sanyawa hannu, inda ya…
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Hamisu Abdullahi, mai shekaru 38, bisa zargin…
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci dukkan jami’an gwamnati da ke da niyyar tsayawa takara a zaben 2026 da su yi…
