Browsing: Siyasa
Shugaban Hukumar Yaƙi da Yiwa Tattalin Arziƙin Ƙasa Zagon Ƙasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayar da umarnin janye ƙarar da…
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya yi watsi da ƙarfi da tasirin tsohon…
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya ce zai mayar da tallafin man fetur…
Yau ce ranar farko da aka fara yaƙin neman zaɓe a Najeriya gabanin babban zaɓen ƙasar da za a gudanar…
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar da sabuwar ƙara ta Naira biliyan 10 a kan Hukumar Yaƙi da…
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus daga mukaminsa a ranar Litinin, yayin da wasu ’yan majalisar…
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ƙara wa’adin da jam’iyyun siyasa za su miƙa sunayen ’yan takararsu…
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da shugabannin ƙananan hukumomin Bagwai, Bebeji da Rogo daga bakin aiki na tsawon watanni…
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kare rabon filaye da gwamnatinsa ke yi ga wasu rukunin al’umma, yana mai cewa…
Gwamnatin Jihar Kano ta fara raba takardun filaye ga masu taimaka wa Gwamna Abba Kabir Yusuf 2,500, ciki har da…
