Browsing: Siyasa
Hukumar Zabe ta jihar Kano, Kano State Independent Electoral Commission (KANSIEC), ta mika takardar shaidar cin zabe ga Ali…
Jami’an Hukumar EFCC sun nufi karɓe gidan tsohon Ministan Shari’a na Tarayya, Abubakar Malami, da ke Maitama a Abuja a…
Babbar Kotun Jiha mai lamba 17 ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Abdu Mai Wada Abubakar, ta soke nasarar Abdullahi Basaf a…
Jam’iyyar APC a Jihar Kano ta bayyana mamaki kan taron Sallah da jagoran NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya shirya,…
Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma sanatan da ke wakiltar mazaɓar Sokoto ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Aminu Waziri Tambuwal,…
Shugaban Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Zamfara, Dr. Jamil Jibo Magayaki, ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar All Progressives…
Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya gayyaci manyan hafsoshin sojin kasar zuwa ofishinsa domin tattaunawa kan karuwar…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sauke Shugaban Ma’aikatan Jihar, Abdullahi Musa, daga mukaminsa nan take. Hakan na kunshe…
Ministan Ƙaramar Harkokin Tsaro, Bello Matawalle, ya ce yana taya gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, murnar zuwa jam’iyyar All Progressives…
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Abuja ta yi watsi da ƙorafin da wani ɓangare na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP)…
