A safiyar Juma’a 28 ga Nuwamba 2025, rahotanni daga jihar Kebbi sun tabbatar da sabon harin da ’yan bindiga suka…
Browsing: Featured
Gwamnonin Arewa sun bayyana alhinin su kan rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci kuma jagoran darikar Tijjaniyya na duniya, Sheikh Dahiru…
Ministan tsaron Najeriya, Mohammed Badaru Abubakar, ya bayyana cewa gwamnati na gudanar da bincike kan dalilin da ya janyo dawowar…
Wasu Sanatoci a Majalisar Dattawan Najeriya sun nuna damuwa kan umarnin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na janye jami’an ’yan sanda…
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta fitar da sabon rahoto game da ci gaban rajistar masu zabe…
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da kudiri na neman gwamnatin tarayya ta sake duba dokar mallakar bindiga domin bawa ɗaiɗaikun…
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya rasu yana da shekaru 100. Ɗansa, Sayyadi Ali Dahiru Usman Bauchi,…
A ranar Laraba, 26 ga Nuwamba 2025, misalin ƙarfe 16:04 na yamma agogon WAT, Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya sanar…
Wasu jami’an soji a Guinea-Bissau sun bayyana cewa sun karɓi cikakken iko a kasar, a daidai lokacin da ake samun…
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, a ranar Laraba, ya ayyana dokar gaggawa kan harkokin tsaro a fadin kasar nan sakamakon…
