Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    BECHI HAUSA NEWSBECHI HAUSA NEWS
    • Shafin Farko
    • Labarai

      Mutane 4 Sun Mutu a Turmutsutsun Karɓar Sadaka a Katsina

      March 2, 2026

      Ba Za Mu Bayar da Tabbacin Sahihin Zaɓe a 2027 Ba – Amupitan

      March 2, 2026

      Jirage Marasa Matuƙa Sun Kai Hari Matatar Man Saudiyya

      March 2, 2026

      Najeriya Ta Buƙaci a Kawo Karshen Rikicin Gabas ta Tsakiya

      March 2, 2026

      Iran Ta Naɗa Ayatollah Arafi A Matsayin Jagoran Addini Na Riƙo

      March 1, 2026
    • Siyasa

      Gwamnan Adamawa Ya Sauya Sheƙa Zuwa APC

      February 27, 2026

      NDLEA Ta Kama Wata Mata Mai Cikin Bogi Ɗauke da Hodar Iblis a Iyakar Seme

      February 22, 2026

      Jam’iyyun Adawa Sun Kaurace wa Zaɓen Kano, APC Ta Lashe Kujerun Majalisa a Rivers

      February 22, 2026

      Kotu Ta Umarci INEC Ta Yi Wa Jam’iyyar NDP Rajista

      February 19, 2026

      Gwamnan Zamfara Ya Zargi Gwamnatin Tarayya da Nuna Masa Wariya Saboda Bambancin Jam’iyya

      February 18, 2026
    • Addini

      Bauchi Ta neman ƙarin Kujerun Hajji Daga Saudiyya

      February 16, 2026

      Sarkin Musulmi Ya Umarci Ƴan Najeriya Su Fara Duban Jinjirin Watan Ramadan Ranar Talata

      February 16, 2026

      Tinubu Ya Naɗa Ambasada Ismail Abba Yusuf a Matsayin Sabon Shugaban NAHCON

      February 11, 2026

      Sheikh Usman Kusfa Zaria (Rigi-rigi) Ya Rasu

      February 2, 2026

      Jigawa Ta Fara Gwajin Lafiya ga Maniyyatan Hajjin 2026

      January 28, 2026
    • Nishadi

      Oculus Founder Makes a VR Headset That Can Literally Kill You

      January 13, 2021
      85

      Braun Series 7 Electric Shaver Review: Quality at a Good Price

      January 13, 2021
      85

      Google Pixel 7, iPhone 14 Compared: Check Out 5 Major Differences

      January 13, 2021

      Why Apple Should Skip The MacBook Pro Launch

      January 12, 2021

      Apollo G2J Showcases Electric Sports Car

      January 12, 2021
    • Tsaro

      Ba a Fasa Bututun Mai Ko Ɗaya a Niger Delta a 2025 Ba – Sojoj

      January 20, 2026

      Sojojin Najeriya Sun Ƙwato lita 290,000 Na Man Fetur a Yankin Neja Delta

      October 21, 2025

      Ƴan Bindiga Sun Ƙwace Wayoyin Ƴan Sanda a Zamfara

      October 2, 2025

      Gwamnan Kano Ya Buƙaci Tinubu Ya Tsige Kwamishinan Ƴan Sandan Jihar

      October 1, 2025

      Will Using a VPN on Phone Helps Protect You from Ransomware?

      January 14, 2021
    BECHI HAUSA NEWSBECHI HAUSA NEWS
    Home » Majalisa Ta Amince Da Christopher Musa a Matsayin Sabon Ministan Tsaro
    Featured

    Majalisa Ta Amince Da Christopher Musa a Matsayin Sabon Ministan Tsaro

    Abbass AbdurrahmanBy Abbass AbdurrahmanDecember 3, 2025No Comments1 Min Read

    Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da naɗin Janar Christopher Musa a matsayin sabon Ministan Tsaro, bayan wani zaman da ya cika da hayaniya da ƙorafe-ƙorafe daga ‘yan majalisa. Wasu senatocin sun zargi Janar ɗin da ƙoƙarin wucewa ba tare da amsa tambayoyi masu muhimmanci ba.

    Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya tsoma baki domin kwantar da tarzoma, inda ya ce dole ne wanda ake tantancewa ya amsa tambayoyin da suka shafi tsaro yadda ya kamata. Ya kuma jaddada cewa ba lokacin siyasar “rusuna ka wuce” ba ne, musamman ga wanda ya taɓa riƙe babban mukamin tsaro a ƙasar.

    A cikin jawabinsa, Janar Musa ya bayyana tsare-tsaren da zai bi domin farfaɗo da martabar rundunar soji da kuma magance matsalolin tsaro da ke addabar ƙasar.  Janar ɗin ya yi alƙawarin yin aiki kafada-da-kafada da hukumomi domin tabbatar da zaman lafiya da kariyar rayuka da dukiyoyin ‘yan ƙasa.

    Ana sa ran sabon ministan zai fara aiki nan da nan, bayan saukar Mohammed Badaru daga muƙamin a ranar Litinin. ‘Yan Najeriya da dama na sa ran cewa wannan sabon sauyi zai kawo ɗaura damara wajen tunkarar ƙalubalen tsaro da ake fama da su a sassa daban-daban na ƙasar.

    Ministan Tsaro
    Share. Facebook Twitter WhatsApp Telegram
    Previous ArticleTinubu Ya Naɗa Christopher Musa a Matsayin Sabon Ministan Tsaro
    Next Article Majalisa Ta Buƙaci Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Sunayen Masu Ɗaukar Nauyin Ta’addanci
    Abbass Abdurrahman
    • Website

    Related Posts

    Featured

    Mutane 4 Sun Mutu a Turmutsutsun Karɓar Sadaka a Katsina

    March 2, 2026
    Featured

    Ba Za Mu Bayar da Tabbacin Sahihin Zaɓe a 2027 Ba – Amupitan

    March 2, 2026
    Featured

    Jirage Marasa Matuƙa Sun Kai Hari Matatar Man Saudiyya

    March 2, 2026
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    SABBIN LABARAI

    Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Malam Lawan Triumph Daga Yin Wa’azi

    October 1, 202543 Views

    Kotu Ta Yankewa Tsohon Firayim Ministan Mali Hukuncin Zaman Gidan Yari Sakamakon Rubutu a Shafin Sada Zumunta

    October 27, 202541 Views

    Dantawaye Ya Zama Sabon Kwamishinan Ƴansanda a Abuja

    October 17, 202532 Views

    NAFDAC Ta Yi Gargaɗi Kan Wani Kororon Roba Me Matuƙar Haɗari Ga Lafiya

    December 30, 202527 Views

    An Gano Motar Ofishin Mataimakin Gwamna Da Aka Sace

    November 12, 202527 Views
    Stay In Touch
    • Facebook
    • TikTok
    • WhatsApp
    • Twitter
    • Instagram
    • Telegram
    © 2026 Bechi Hausa News. Developed by: ENGRMKS & CO.
    • Shafin Farko
    • Game da Mu
    • Ƙarin Bayani
    • Manufar Sirri
    • Ka’idoji da Sharudda
    • Tuntuɓe Mu

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.