Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sallami Mai Ba Shi Shawara Kan Harkokin Siyasa, Sunusi Surajo Kwankwaso, daga muƙaminsa.…
Browsing: Kano
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi alkawarin sanya hannu kan takardun hukuncin kisa ga duk wanda aka same…
Aƙalla ’yan bindiga 50 da ke addabar ƙananan hukumomin Musawa, Matazu da Danmusa a Jihar Katsina, tare da yankin Tsanyawa…
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta karɓi jimillar ƙorafe-ƙorafe 12,446 daga al’ummar jihar a ƙananan hukumomi 44,…
Babbar Kotun Jihar Kano ta umarci tsohon shugaban NNPP na jiha, Hashimu Dungurawa, da ya daina tsoma baki a dukkan…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanya hannu kan dokar kasafin kuɗin shekarar 2026 da aka gyara, mai jumillar…
Ɗan Majalisar Dokokin Jihar Kano mai wakiltar ƙaramar hukumar Birnin Kano, Alhaji Sarki Aliyu Daneji, ya rasu. Rasuwar tasa ta…
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da rundunar tsaro da kare unguwanni ta mutum 2,000 a filin wasa na Sani Abacha,…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya fitar da wani umarnin zartarwa da ke haramta kafuwa da ayyukan wata ƙungiya…
Gwamnatin Kano ta yi kira ga kafafen yada labaran yanar gizo da su rika taka-tsantsan wajen wallafa duk wani rahoto,…
